~ Canister Smart Contract wani babban ginshiqine ko bangare mai muhimmanci na abunda daya shafi computation dakuma data akan the Internet Computer Protocol.
Shi ke aiyana ko tsara Yadda smart contract zai kasance, ta hanyar matsar da smart contract daga qaramin transaction ko wani qaramin piece of code zuwa ga makeken web-scale software container( Babban ma'ajiyin bayanai) Wanda kwachokam zai riqa aikine akan Blockchain.
Canister bawai kawai code bane face wani computational unit daya kunshi abubuwa masu muhimmanci guda 2:
Na farko shine
• The code: waton WeAssembly (Wasm) Wanda wani bangare ne daya kunshi application logic. Wasm Yana supporting sannan Yana bada dama wa developers wajen rubuta code da Manya kuma mafiya shaharan programming languages Irinsu Rust, Typescript, sai kuma motoko( waton muce programming language na ICP/ ko muce native language nasu)
Na biyu kuma shine
• The state (Data): waton memory dakuma data storage wa application. A nan ne dukkan application information ke Zama Wanda kuma automatically ake adanashi cikin tsaro by the network a bisa tsarin da ake Kira da ( Orthogonal Persistence).
Waton misali muce bundle ne ko wasu container na cloud computing na Web2 amma suke running akan decentralised network, public Blockchain.
Canister sunada ability na hosting dakuma Serving gabadaya web application stack, waton fronted, backend dakuma data, kuma duka fully On-chain.
Yanzu barmu duba wani muhimman component guda 4 na traditional Blockchain App (Web3) Yadda suke gudana dakuma Yadda zasu kasance a akan tsarin ICP Cannister App.
Na farko shine
• Backend Logic Wanda zamuce Kai tsaye Yana Running ne akan smart contract (EVM). Amma a tsarin ICP Cannister App zai running ne acikin Canister (Wasm)
Saikuma
• Data Storage Wanda ke da matukar tsada kuma mafi yawa na traditional Blockchain App (Web3 ) sun dogarane akan centralized databases Irinsu (AWS, Azure da Cloudflare). Amma a tsarina ICP Cannister App zai running ne acikin memory na Cannister wanda yake da saukin kashe kudi fiye da wancan.
Sai kuma
• Frontend/UI Wanda shima dai still ana hosting nashine akan centralised cloud services Irinsu ( Netlify, Vercel) ko Decentralized storage Irinsu (IPFS/Filecoin). Amma a tsarin ICP Cannister App zai serving directly daga Canister (HTML, CSS da JavaScript).
Na karshe shine
• User Access Wanda a tsarin da traditional Blockchain App suke a yanzu Suna bukatar abunda ake cewa centralized gateway/node provider Irinsu Infura ko Alchemy. Amma a tsari irin na ICP Cannister App zasu accessing ne directly ta URL, kamar kowane website ta hanyar ICP Gateway.
Amfanin tafiyar da Frontend akan On-chain
Munga dai recently abunda ya faru na tsayuwar services dayawa sanadin tsaiko da aka samu daga Cloudflare.
Amma inda ya kasance Frontend Suna serving ne On-chain a maimakon centralized cloud to zai kasance:
Za a samu
• End-to-End Trust: Tunda front-end (waton user interface da muke gani a browsers namu) zasuna serving directly ne daga the same Decentralized smart contract da Suke handling na backend logic, to hakan zaisa gabadaya application din ya Zama tamper-proof and unstoppable. Zai kasance babu wani Single Point Of Failure (SPOF).
• Eliminating Cloud Providers: Zai kasance developers basa bukatar dogoro da Irinsu AWS, Google Cloud, Cloudflare da sauransu, sannan dakuma Irinsu traditional CDNs (Content Delivery Networks) domin su hosting wani bangare na application nasu. • Web Speed: Kasancewar Cannisters zasuna handling na HTTP requests ne directly dakuma Serving na content to kuwa saurinsu zai kasance with millisecond-level latency domin read calls dakuma providing similar web2 experience.
Yau inda ace dukkan Traditional Blockchain Apps suna running komai nasu ne kwachokam akan tsarin Decentralization batare da dogoro da Web2 cloud services ba toh kuwa inda dukkan wadannan cloud platform din zasu tsaya su daina aiki babu abunda zai shafi Blockchain Apps.
Saboda tsarin Cannister Smart Contracts sune ginshiqin da Suka maida Internet Computer daga Decentralized ledger zuwa ga Decentralized cloud platform kuma yake da capacity da ability na running dukkan wani modern application virtually.
Cette page peut inclure du contenu de tiers fourni à des fins d'information uniquement. Gate ne garantit ni l'exactitude ni la validité de ces contenus, n’endosse pas les opinions exprimées, et ne fournit aucun conseil financier ou professionnel à travers ces informations. Voir la section Avertissement pour plus de détails.
Daga cikin major innovations na ICP ( Internet Computer Protocol) akwai
CANNISTER SMART CONTRACTS ( FULL-STACK DECENTRALIZATION)
~ Canister Smart Contract wani babban ginshiqine ko bangare mai muhimmanci na abunda daya shafi computation dakuma data akan the Internet Computer Protocol.
Shi ke aiyana ko tsara Yadda smart contract zai kasance, ta hanyar matsar da smart contract daga qaramin transaction ko wani qaramin piece of code zuwa ga makeken web-scale software container( Babban ma'ajiyin bayanai) Wanda kwachokam zai riqa aikine akan Blockchain.
Canister bawai kawai code bane face wani computational unit daya kunshi abubuwa masu muhimmanci guda 2:
Na farko shine
• The code: waton WeAssembly (Wasm) Wanda wani bangare ne daya kunshi application logic. Wasm Yana supporting sannan Yana bada dama wa developers wajen rubuta code da Manya kuma mafiya shaharan programming languages Irinsu Rust, Typescript, sai kuma motoko( waton muce programming language na ICP/ ko muce native language nasu)
Na biyu kuma shine
• The state (Data): waton memory dakuma data storage wa application. A nan ne dukkan application information ke Zama Wanda kuma automatically ake adanashi cikin tsaro by the network a bisa tsarin da ake Kira da ( Orthogonal Persistence).
Waton misali muce bundle ne ko wasu container na cloud computing na Web2 amma suke running akan decentralised network, public Blockchain.
Canister sunada ability na hosting dakuma Serving gabadaya web application stack, waton fronted, backend dakuma data, kuma duka fully On-chain.
Yanzu barmu duba wani muhimman component guda 4 na traditional Blockchain App (Web3) Yadda suke gudana dakuma Yadda zasu kasance a akan tsarin ICP Cannister App.
Na farko shine
• Backend Logic Wanda zamuce Kai tsaye Yana Running ne akan smart contract (EVM). Amma a tsarin ICP Cannister App zai running ne acikin Canister (Wasm)
Saikuma
• Data Storage Wanda ke da matukar tsada kuma mafi yawa na traditional Blockchain App (Web3 ) sun dogarane akan centralized databases Irinsu (AWS, Azure da Cloudflare). Amma a tsarina ICP Cannister App zai running ne acikin memory na Cannister wanda yake da saukin kashe kudi fiye da wancan.
Sai kuma
• Frontend/UI Wanda shima dai still ana hosting nashine akan centralised cloud services Irinsu ( Netlify, Vercel) ko Decentralized storage Irinsu (IPFS/Filecoin). Amma a tsarin ICP Cannister App zai serving directly daga Canister (HTML, CSS da JavaScript).
Na karshe shine
• User Access Wanda a tsarin da traditional Blockchain App suke a yanzu Suna bukatar abunda ake cewa centralized gateway/node provider Irinsu Infura ko Alchemy.
Amma a tsari irin na ICP Cannister App zasu accessing ne directly ta URL, kamar kowane website ta hanyar ICP Gateway.
Amfanin tafiyar da Frontend akan On-chain
Munga dai recently abunda ya faru na tsayuwar services dayawa sanadin tsaiko da aka samu daga Cloudflare.
Amma inda ya kasance Frontend Suna serving ne On-chain a maimakon centralized cloud to zai kasance:
Za a samu
• End-to-End Trust: Tunda front-end (waton user interface da muke gani a browsers namu) zasuna serving directly ne daga the same Decentralized smart contract da Suke handling na backend logic, to hakan zaisa gabadaya application din ya Zama tamper-proof and unstoppable. Zai kasance babu wani Single Point Of Failure (SPOF).
• Eliminating Cloud Providers: Zai kasance developers basa bukatar dogoro da Irinsu AWS, Google Cloud, Cloudflare da sauransu, sannan dakuma Irinsu traditional CDNs (Content Delivery Networks) domin su hosting wani bangare na application nasu.
• Web Speed: Kasancewar Cannisters zasuna handling na HTTP requests ne directly dakuma Serving na content to kuwa saurinsu zai kasance with millisecond-level latency domin read calls dakuma providing similar web2 experience.