Wato kunsan crypto baa rabashi da labaru da narratives kala kala, shi wannan token din mai suna $LAND musabbin abunda yasaka aka kirkireshi shine.


Akwai wata tsohuwa kamar yadda zaku gani ajikin profile picture na token din wani Ai company yayi mata tayin 26$M akan ta saida wani filinta datake kiwon shanu acikinsa.
Sai tace Aa ita kan bazata saida ba saboda tanaso taciyar da kasarta.
Shiyasa zakuga title din token din da "Feed a Nation"
Shin idan kaine zaka saida kokuma zaka rike filinka kacigaba da kiwon shanunka???
TOKEN-0.64%
查看原文
post-image
此頁面可能包含第三方內容,僅供參考(非陳述或保證),不應被視為 Gate 認可其觀點表述,也不得被視為財務或專業建議。詳見聲明
  • 打賞
  • 留言
  • 轉發
  • 分享
留言
請輸入留言內容
請輸入留言內容
暫無留言